IQNA - Birnin Tehran ya zama wani wuri mai motsa karfin ruhi da jiki a daidai lokacin da dubban jama'a suka taru domin jana'izar "Shahidan Iran".
Lambar Labari: 3493462 Ranar Watsawa : 2025/06/28
IQNA - An kashe shugaban Hamas Hassan Farhat, wanda aka fi sani da Abu Yasser, da wasu mutane biyu a wani hari da jiragen yakin Isra'ila suka kai a wani gida a birnin Sidon, dake kudancin kasar Lebanon, a safiyar yau Juma'a.
Lambar Labari: 3493040 Ranar Watsawa : 2025/04/04
The Guardian ta ruwaito:
IQNA - Manazarta jaridar Guardian na ganin cewa, sake gina wasu wuraren tarihi guda biyu da suka hada da Masallacin Umari da Cocin Perforius da ke Gaza a matsayin farkon sake gina wannan yanki da aka lalata, alama ce ta laifukan da aka aikata kuma ya nuna cewa duniya ta yi watsi da shirin Trump na kauracewa Falasdinawa da mayar da Gaza yankin shakatawa.
Lambar Labari: 3492712 Ranar Watsawa : 2025/02/09
IQNA - Kafofin yada labaran gwamnatin haramtacciyar Kasar Isra'ila suna bayar da rahotanni kan ruwan makamai masu linzami da Iran ke yi a kan yankunan da aka mamaye da kuma kunna karaurawar gargadi a dukkan yankunan Falastinu da Isra'ila ta mamaye.
Lambar Labari: 3491965 Ranar Watsawa : 2024/10/01
IQNA - Majiyoyin yaren yahudanci sun buga faifan bidiyo na wani kazamin harin roka da aka kai daga kudancin Lebanon zuwa Palastinu da ke arewacin kasar da aka yi a safiyar yau.
Lambar Labari: 3491638 Ranar Watsawa : 2024/08/04
A wata tattaunawa ta wayar tarho da ministan yakin gwamnatin sahyoniyawan Lloyd Austin ya yi magana game da harin ramuwar gayya da Iran ta kai kan Isra'ila inda ya bayyana cewa Washington ba ta neman tada zaune tsaye.
Lambar Labari: 3490992 Ranar Watsawa : 2024/04/15
IQNA - Falasdinawa na Yammacin Kogin Jordan da Zirin Gaza sun yi murna bayan gudanar da farmakin Alkawarin gaskiya tare da harba makamai masu linzami da jiragen sama marasa matuka na Iran zuwa yankunan da Isra’ila ta mamaye.
Lambar Labari: 3490990 Ranar Watsawa : 2024/04/15
Falasdinawa da ke asibitin shahidan Al-Aqsa da ke Deir al-Balah a tsakiyar zirin Gaza sun yi murna tare da yin kabbara a daidai lokacin da makamai masu linzami na Iran suka isa yankunan Falastinawa da Isra’ila ta mamaye.
Lambar Labari: 3490983 Ranar Watsawa : 2024/04/14
Tehran (IQNA) Shugaban tawagar masu shiga tsakani na gwamnatin ceto kasar Yemen ya bayyana cewa: Hadaddiyar Daular Larabawa ba za ta kasance cikin kwanciyar hankali ba, ko da ko ta roki taimako daga Amurka,
Lambar Labari: 3486873 Ranar Watsawa : 2022/01/27
Tehran (IQNA) Shugaba Rauhani na Iran ya jaddada cewa tarin makaman da kasar take mallaka da wadanda take kerawa duk an kariyar kai ne.
Lambar Labari: 3486015 Ranar Watsawa : 2021/06/15
Tehran (IQNA) Akalla Falastinawa 24 ne suka yi shahada daga daren jiya Litinin zuwa safiyar yau Talata, a hare-haren da jiragen yakin Isra’ila suka kaddamar a kan Falastinawa.
Lambar Labari: 3485906 Ranar Watsawa : 2021/05/11
Tehran (IQNA) mayakan kungiyar Hezbollah sun sanar da kakkabo wani jirgin leken asirin Isra’ila da ya shiga cikin Lebanon daga kudancin kasar.
Lambar Labari: 3485614 Ranar Watsawa : 2021/02/02
Tehran (IQNA) Kungiyar Ansarullah ta Yemen, ta yi maraba da matakin kasar Italiya, na soke sayar wa da kasashen Saudiyya da Hadaddiyar Daular Laraba makamman yaki.
Lambar Labari: 3485608 Ranar Watsawa : 2021/01/31
Tehran (IQNA) sojojin Yemen tare da dakarun sa kai na kabilun larabawan kasar sun harba makamai masu linzami a kan kamfanin mai na Aramco a jusa da birnin Jiddah.
Lambar Labari: 3485392 Ranar Watsawa : 2020/11/23
Tashar Fox News ta bayyana cewa, harin martanin da Iran ta kai wa sojojin Amurka babbar jarabawa ce ga Trump.
Lambar Labari: 3484396 Ranar Watsawa : 2020/01/08
Jagoran juyin juya ya bayyana Shahid Qasim Sulaimani a matsayin gwarzon kare juyin juya halin muslunci.
Lambar Labari: 3484395 Ranar Watsawa : 2020/01/08
Tun a daren jiya Isra’ila ta fara jibge sojoji masu yawa a kan iyaka da yankin Zirin Gaza.
Lambar Labari: 3483499 Ranar Watsawa : 2019/03/27